Bangaren siyasa da zamantakewa; a kasar Tatarisrtan ne za a gudanar da taro kan juyin juya halin Musulunci a cikin shekarun na talatin da daya.
Cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a Iran ikna ta watsa rahoton cewa; a kasar Tatarisrtan ne za a gudanar da taro kan juyin juya halin Musulunci a cikin shekarun na talatin da daya. Wannan taron ya samu halartar Sajjad jakadan Iran a kasar Rasha Kandiri mai kula da karamin ofishin jakadancin Iran a kasar tataristan da kuma ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a wannan kasa da za su kwashe kwanaki suna gudanar da taro da bincike kan juyin juya halin Musulunci a Iran da kuma irin nasarorin day a samu a tsaweon wannan lokaci da aka yin a juyin.
539201