Bangaren fasaha; A yau kasashen Iran Da kazakistan sun hada da fahimatar juna ta fuskar fasaha.
Abdul Rahim Firuz Zade mai kula da bangaren day a shafi harkokin kasa da kasa a cibiyar al'adu da fasaha ta Iran a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa: A yau kasashen Iran Da kazakistan sun hada da fahimatar juna ta fuskar fasaha. Har ila yau ya jaddada cewa matukar aka bada himma da maida hankali kan wannan bangare ba karamar nasara ba gwamnatoci da al'ummomin kasashen biyu za su cimmawa ko shakka babu.
543099