Bangaren manema labarai:shugaban cibiyar bincike ta kamfiyota kan ilimin Musulunci ne yta ni ishara da kaddamar da wakilan bankuna dari da talatin da za su yi aiki da bankuna Musulunci na asiya tuni aka kammala da bankuna arba'in daga kasashe sha uku.
Hujjatul Islam walmuslim Hamid Shahriyari shugaban cibiyar bincike na kamfiyota kan ilimomin Musulunci a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga birnin Qum ya bayyana cewa: shugaban cibiyar bincike ta kamfiyota kan ilimin Musulunci ne yta ni ishara da kaddamar da wakilan bankuna dari da talatin da za su yi aiki da bankuna Musulunci na asiya tuni aka kammala da bankuna arba'in daga kasashe sha uku.
560050