Hasan Asadi shugaban da ke kula da duk wasu harkoki da suka shafi kur'ani da hadisi a jami'ar Almustapha (swa) da ke birnin Qum a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ya bayyana cewa: an fara rubuta sunayen masu son shiga gasar olimpik ta karatun kur'ani da hadisi da jami'ar Almustapha (SWA) Al alami da ke birnin Qum.Wannan wata babbar dam ace ga masu bukatar shiga wannan gasar musammam dalibai masu karatu a birnin Ilimi na Qum yan kasashen waje.
570210