Bangaren kasa da kasa; an fara taron karawa juna ilimi na hadin kai da bunkasar al'adu da wayewar musulmi da aka shirya a hadeddiyar daular larabawa a ranar takwas ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta T'aluk ta watsa rahoton cewa; an fara taron karawa juna ilimi na hadin kai da bunkasar al'adu da wayewar musulmi da aka shirya a hadeddiyar daular larabawa a ranar takwas ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara. Wannan taro ya yi nazari kan irin ci gaban da kasashen musulmi da musulmi suka samu a bayan da kuma a halin yanzu da kuma hanyoyin binkasa haka a tsakaninsu.
570432