IQNA

A Tataristan A Fara Zama Na Musaman Kan Tattalin Arziki Na Musulunci

Bangaren kasa da kasa; taro kan tattalin arziki a musulunci da kasuwanci na musamman ga limaman masallatai a Tataristan da kuma aka fara a ranar talata bakwai ga watan Ordebehesh na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara na hijira shamsiya a birnin Kazan fadar mulkin kasar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta info –islam ta watsa rahoton cewa: taro kan tattalin arziki a musulunci da kasuwanci na musamman ga limaman masallatai a Tataristan da kuma aka fara a ranar talata bakwai ga watan Ordebehesh na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara na hijira shamsiya a birnin Kazan fadar mulkin kasar. Wannan taro zai bawa mahalatarsa damar yin nazari kan bangarori daban daban da suka shafi tattalin arziki da kasuwanci.



570142