Bangaren kasa da kasa;ma'aikatar da ke kula da binkasar tattalin arziki a Rasha ta kawo wasu canje-canje a dokokin tattalin arzikin kasar da sanya fahimtar tattalin arziki na Musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga daga dunyabulteni ta watsa rahoton cewa; ma'aikatar da ke kula da binkasar tattalin arziki a Rasha ta kawo wasu canje-canje a dokokin tattalin arzikin kasar da sanya fahimtar tattalin arziki na Musulunci.Matsalar tattalin arziki da dama daga cikin kasashen yammacin Turai suka fuskanta ta sa sun fara rungumar lamarin day a shafi tsarin tattalin arziki na Musulunci a yau.
571299