IQNA

Taro kan Bada Horo kan Hanyoyin Tausayi A Nazariyar Shi'a A Britaniya

A kasar britaniya ne za a gudanar da taro kan bada horo kan hanyoyin tausayawa a tunanin shi'a kuma za a fara gudanar da wannan taro daga ranar takwas zuwa tara ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Pitarburi na kasar.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar aiislam ta watsa watsa rahoton cewa; A kasar britaniya ne za a gudanar da taro kan bada horo kan hanyoyin tausayawa a tunanin shi'a kuma za a fara gudanar da wannan taro daga ranar takwas zuwa tara ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Pitarburi na kasar. Wannan bada horo kungiyar Ahlul Baiti ta AIM ta shirya tare da goyan bayan komitin yada addini na birnin.



584754