Bangaren kasa da kasa; Jami'ar Ipasala a kasar Suiziland duk da adawar da musulmi ke nunawa ta sake gayyatar gayyatar wani day a ci mutuncin da zarafin ma'aikin Allah ,annabin rahama tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa day a zo ya yi masa bayani a wannan jami'a.
Bayan da ta nakalto daga kamfanin dillancin labarai na Asociated Press ,cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musuluunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; ; Jami'ar Ipasala a kasar Suiziland duk da adawar da musulmi ke nunawa ta sake gayyatar gayyatar wani day a ci mutuncin da zarafin ma'aikin Allah ,annabin rahama tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa day a zo ya yi masa bayani a wannan jami'a. Wannan mataki da jami'ar ta dauka na nuni da yadda siyasar takwalar fada ke ci gaba da wanzuwa a nahiyar Turai kan addinin Musulunci.
586140