Bangaren kasa da kasa; a cibiyar Musulunci ta birnin London fadar mulkin kasar Britaniya ana gudanar da bincike kan rawar da imam Khomeini ® ya taka ta fuskar tarbiya da kuma tunani da kuma aka bawa taken Musulunci da rayuwa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga harkokin hulda da jama'a a cibiyar da kula da harkokin Musulunci a Britaniya ta watsa rahoton cewa; a cibiyar Musulunci ta birnin London fadar mulkin kasar Britaniya ana gudanar da bincike kan rawar da imam Khomeini ® ya taka ta fuskar tarbiya da kuma tunani da kuma aka bawa taken Musulunci da rayuwa. Wannan taro an gudanar da shi net un ranar alhamis din da ta gabata sha uku da watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.
591648