Bangaren al'adu da Fasaha; karkashin yarjejeniyar da aka sawa hannu tsakanin dakin karatu na gwamnatin Pilifine da jamhuriyar Musulunci ta Iran a watan isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da bakwai da ta gabata za a bude wani bangare na yin nazari kan Iran.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na hukumar da ke kula da harkokin yada al'adun Iran iran a ketare da kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi da musulmi a fadin duniya ta watsa rahoton cewa; ; karkashin yarjejeniyar da aka sawa hannu tsakanin dakin karatu na gwamnatin Pilifine da jamhuriyar Musulunci ta Iran a watan isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da bakwai da ta gabata za a bude wani bangare na yin nazari kan Iran. Wannan yarjejeniya za ta kara habaka zumunci a tsakanin al'ummomi da kasashen biyu da bangarori da dama da kuma daban –daban.
600053