IQNA

An Bayyana Ranar Karshe Ta Karbar Kayyakin Taron Gwagwarmaya

Bangaren al'adu da fasaha; An bayyana ranar goma ga watan tir a matsayin ranar karashe ta karbar kayayyakin gwagwarmayar Musulunci wanda za a gudanar a matsayi na kasa da kasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga shafin sadarwa na razavi an bayyana cewa, an bayyana ranar goma ga watan tir a matsayin ranar karashe ta karbar kayayyakin gwagwarmayar Musulunci wanda za a gudanar a matsayi na kasa da kasa. Bayanin ay ci gaba da cewa wannan taron zai mayar da hanakali ne kan batun bayar da goyon baya ga gwagwarmayar musulmi a fadin duniya, tare da nuna wasu kayayyaki da suka danganci gwagwarmayarsu. 604702