Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta haveeru ta watsa rahoton cewa; ma'aikatar harkokin addini a Maldiv a ranar litinin ashirin da biyar ga watan Murdad na wannan shekara ta bada labarin cewa; matakin da akadamiyar fikihu ta Musulunci a wannan kasar ta dauka na tattara tarjamomin kur'ani kan kuskure.Abdal Majid Abdul Bari ministan harkokin Musulunci a Maldiv ne ya bayyana cewa; makarantar da ke kula da harkokin Fikihua Maldiv domin killace tarjamomin mabanbanta na Kur'ani Mai Girma da killace matsalolin kan haka sun dauki matakin tattara tarjamomin da hakan ke kan kuskure.
635290