IQNA

A Yau Ne Za A Fara Gudanar da Gasar Kasa Da Kasa Ta Kuramai A Koweiti

10:55 - August 23, 2010
Lambar Labari: 1979248
Bangaren kasa da kasa; a karon farko a kasar koweiti a yau ne za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta kuramai kuma za su fito ne daga kasashe mambobi a cikin kungiyar yankin tekun Fasha kuma a ranar talatin da daya ga watan Murdad ne aka fara gudanar da wannan gasar wato jiya kenan .
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga jaridar kasar Koweiti Alkabas ya watsa rahoton cewa; a karon farko a kasar koweiti a yau ne za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta kuramai kuma za su fito ne daga kasashe mambobi a cikin kungiyar yankin tekun Fasha kuma a ranar talatin da daya ga watan Murdad ne aka fara gudanar da wannan gasar wato jiya kenan .Adnan Hadad shugaban komitin da ke kula da ofishin kudi da kasuwanci ta Ralraya a wani taron manema labarai a otel din mufnabik a Koweiti cewa; wannan gasar za a gudanar da ita karkashin sa idon Muhammad Alafasi ministan kwadago da harkokin zamantakewa a koweiti da kuma wasu kamfanoni da masana'antu na kur'ani da kudi da kasuwanci.


638593
captcha