Bangaren kasa da kasa; taron da ya shafi bincike kan matsayi da daukakar Kur'ani Mai girma wajen tilawa inda a wajen taron an samu halartar fitattun makaranta kur'ani a yankin dan shia da kuma dan sunna kuma ana gudanar da wannan taro ne a Masallacin Immam Hasan (AS) da ke garin Ihsan.