IQNA

Mataki Na Uku A Gasar Karatun Kur'ani A Emarat

13:34 - August 24, 2010
Lambar Labari: 1980258
Bangaren kasa da kasa; mataki na uku na kasa da kasa na gasar karatun kur'ani salon tartili ada aka fara a jiya a birnin Abu Zabi fadar mulkin Hadeddiyar daular larabawa.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta gwamnatin Hadeddiyar daular larabawa Wam ta watsa rahoton cewa; ; mataki na uku na kasa da kasa na gasar karatun kur'ani salon tartili ada aka fara a jiya a birnin Abu Zabi fadar mulkin Hadeddiyar daular larabawa.Wannan gasar ta karatun kur'ani mai tsarki ta kasu zuwa kaso biyar inda kashi na uku ya kebantu da shekarun yan takara na matasa yan tsakanin shekarun bakwai zuwa sha biyar sai kuma yan shekaru sha shidda zuwa talatin.


639483
captcha