Bangaren tunani da ilimi: bangaren shirya wakoki da wake na Subtain da ke nan jamhuriyar Musulunci ta Iran da suka karbi gayyatar ofishin da ke kula da harkokin yada al'adun jamhuriyar Musulunci zuwa Labanon bayan sun halarci wasu masallatan wannan kasa sun rera waken yabo na Kur'ani da ya kayatar da mutanan da suka halarci gurin.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran daga reshenta da ke hukumar kula da al'adun Iran da yada Musulunci ta watsa rahoton cewa;
bangaren shirya wakoki da wake na Subtain da ke nan jamhuriyar Musulunci ta Iran da suka karbi gayyatar ofishin da ke kula da harkokin yada al'adun jamhuriyar Musulunci zuwa Labanon bayan sun halarci wasu masallatan wannan kasa sun rera waken yabo na Kur'ani da ya kayatar da mutanan da suka halarci gurin. Wannan tawaga a ranar juma'ar da ta gabata ce ta kasance a wannan kasa ranar biyar ga watan Shahrivar inda kuma suka fara yada zango a masallacin Imam Ali (AS) a yankin Burj Albarajana a birnin Beirut na kasar ta Labanon.
643652