IQNA

Sabon Tsarin Koyarwa Na Jami'ar Al-Mostafa (SAW) A sri Lanka

22:54 - September 01, 2010
Lambar Labari: 1985864
Bangaren kasa da kasa; a ci gaba da fitar da sabbin shirye-shiryen kur'ani da jami'ar Al-mostafa ta kasa da kasa ke yi, ta fitar da wani sabon tsarin koyar da kur'ani a reshenta da ke kasar Sri Lanka.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga bangaren hulda da jama'a na jami'ar Al-mosafa an bayyana cewa, a ci gaba da fitar da sabbin shirye-shiryen kur'ani da jami'ar Al-mostafa ta kasa da kasa ke yi, ta fitar da wani sabon tsarin koyar da kur'ani a reshenta da ke kasar Sri Lanka a cikin watan ramadan.

Rahoton ya ce wannan sabon shiri yana da dangantaka ne kai da yaddaake koyar da karatu da kuma hardar kur'ani a karkashin rassan makarantun jamia'r na kasashen waje. Bayan kuma akwai shiri koyar da wasu ilmomin kur'ani.

645176




captcha