Bangaren siyasa da zamantakewa; Mahdi Mustaphawi mai bawa shugaban kasar Iran Shawara kuma shugaban hukumar kula da al'adu da dangantakar Musulunci a wata ganawa da ya yi da jakadan Serilanka a Tehran ya jaddada muhimmancin fadada hulda ta furkar Kur'ani da kasar Serilanka.