IQNA

Jakadan Kasar Kuiba Ya Ziyarci Dakin Sadarwa Na Zamani na Ikna

Bangaren kasa da kasa;Jakadan kasar Kuiba a Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya ziyarci dakin sadarwa na zamani na Ikna a kasuwar baje kolin kayan sadarwa da na'urori na zamani.
Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa: Jakadan kasar Kuiba a Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya ziyarci dakin sadarwa na zamani na Ikna a kasuwar baje kolin kayan sadarwa da na'urori na zamani.William Karbu Rikardo jakadan kasar Kuiba a birnin Tehran a ranar alhamis din da ta gabata ce ashirin da biyu ga watan Mihr na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara ya kai wannan ziyara tare da kuma bayyana gamsuwarsa da yadda aka shiraya wannan kasuwar baje kolin.

675152