IQNA

Sabuwar Tarjamar Kur'ani A Cikin Yaren Albaniya

10:49 - October 23, 2010
Lambar Labari: 2017643
Bangaren kasa da kasa;Sabuwa tarjamar Kur'ani a cikin yaren Albaniya da kungiyar kula da yada addinin Musulunci ta AMAI kuma nan bad a jimawa ba za a kaddamar da wannnan Tarjama.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin Kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar kungiyar ta AMAI ya watsa rahoton cewa; Sabuwa tarjamar Kur'ani a cikin yaren Albaniya da kungiyar kula da yada addinin Musulunci ta AMAI kuma nan bad a jimawa ba za a kaddamar da wannnan Tarjama. A wannan tarjama an samu taimakon cibiyar manazarta da wayewar addinin Musulunci a Albaniya sai dai har yanzu ba a bayyana takamamman lokacin fara sayar da wannan tarjamar kur'ani a bainar jama'a.

679928
captcha