IQNA

Bincike Kan Kafa Sakataren Dindindim Na Gasar Kasa Da Kasa Ta Mushaf Sharif

13:14 - October 25, 2010
Lambar Labari: 2019358
Bangaren adabi:A wannan wata na aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya za a gudanar da gasar kasa da kasa ta buga kur'ani mai girma a daidai lokacin makon littafi tare da masu buga littafai a Iran da sauran kasashen duniya kuma za a kafa sakatariyar dindindim ta wannan kasuwar baje kolin .




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar ;abarai ta kusa da masu shirya wannan kasuwar baje koli ta farkota watsa rahoton cewa; A wannan wata na aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya za a gudanar da gasar kasa da kasa ta buga kur'ani mai girma a daidai lokacin makon littafi tare da masu buga littafai a Iran da sauran kasashen duniya kuma za a kafa sakatariyar dindindim ta wannan kasuwar baje kolin .Wannan kasuwar baje kolin buga kur'ani da za a gudanar a karon farko zai taimaka wajen binkasawa da inganta buga kur'anai a nan jamhuiyar Musulunci da kuma sauran kasashen duniya.



681457

captcha