IQNA

Shawarar Kona Kur'ani Daga Kiristan Amerika Nuna Kiyayya Ne

13:13 - October 25, 2010
Lambar Labari: 2019361
Bangaren siyasa; Dominik Manbarti babban sakataren hulda da jama'a na Vatikan da sauran kasashen duniya a lokacin da yake amsa tambayar shugaban komitin tsaro na kasa da siyasar harkokin waje a majalisar dokokin Iran a cikin wata wasikar day a aika masa dangane da shawarar ware wata rana ta kona Kur'ani da Tori Jonz wani kirista a Amerika ya gabat y ace nuna kiyaya ne kawai .



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga ofishin watsa labarai na majalisar dokokin Iran ya watsa rahoton cewa; Dominik Manbarti babban sakataren hulda da jama'a na Vatikan da sauran kasashen duniya a lokacin da yake amsa tambayar shugaban komitin tsaro na kasa da siyasar harkokin waje a majalisar dokokin Iran a cikin wata wasikar day a aika masa dangane da shawarar ware wata rana ta kona Kur'ani da Tori Jonz wani kirista a Amerika ya gabat y ace nuna kiyaya ne kawai . Da dama daga cikin kasashen duniya da gwamnatoci da malamai da siyasa da kungiyoyin fararen hula da masu rajin kare hakkin dan adam sun sha yin kira da yi masa kashedin kar ya kuskura ya tabbatar da wannan shawara tasa. Da kuma hassashen abin da kan iya biyo baya.

681451


captcha