Bangaren nazari da ilimi: an kara sanin addinin Musulunci da yaduwarsa ta hanya da albarkacin juyin juya halin Musulunci na Iran da kuma jinin shahidai da nuna hanya da jagorancin Masu daraja a yau inda Musulunci da matsayin Ahlul Baiti Ya Haskaka.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna mai kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran daga birnin Qum ne ya watsa rahoton cewa; : an kara sanin addinin Musulunci da yaduwarsa ta hanya da albarkacin juyin juya halin Musulunci na Iran da kuma jinin shahidai da nuna hanya da jagorancin Masu daraja a yau inda Musulunci da matsayin Ahlul Baiti Ya Haskaka.Hujjatull Islam walmuslim Ali Rida A'arafi shugaban jami'ar almustapha (SWA) al'alamiya a ranar uku ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a lokacin wata ganawa ta dubban dalilai yan kasashen waje tare da jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ali Khamna'I a haram ya yi wannan bayani da kuma ya yi magana a madadin Dalibai da malamai na wannan jami'ar.
682276