Bangaren kasa da kasa; a karo na hudu an fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma nay an makaranta a kuduncin Iraki da aka fara tun ranar tara ga watan aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Nasiriya da ke tsakiyar lardin Zil Kar na kasar Iraki.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; a karo na hudu an fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma nay an makaranta a kuduncin Iraki da aka fara tun ranar tara ga watan aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Nasiriya da ke tsakiyar lardin Zil Kar na kasar Iraki. Ra'ad Adnan shugaban Darul Kur'ani mai girma a garin Nasariya na iraki a tattaunawar da ta hada shi da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya bayyana cewa; wannan gasar a makarantu da cibiyoyin ilimi na lardin.
686508