Bangaren kasa da kasa;Yaren Kazaki zai zama daya daga cikin jerin yarukan da ake fassara abubuwa da suka shafi cibiyar Ikna mai kula da harkokin Kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran . Kuma wannan cibiya a halin yanzu tana fassara abubuwan da suka shafi kur'ani a cikin yaruka na duniya talatin da daya.