.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa' a jami'ar Lidarz ta kasar Britaniya za a gudanar da zaman bada horo da ilimi na tarjumar surar Maryam.Wannan bada horo wata babbar dam ace ga dalibai da kuma mabukata domin samun damar sanin yadda ake fassara da tarmajar ayoyin kur'ani musamman suran mai dauke da dinbin darusa a bangarori da dama.
695047