IQNA

An Rarraba Kimanin Kur'anai Dubu Goma A Holand

15:30 - November 20, 2010
Lambar Labari: 2034446
Bangaren kasa da kasa; kimanin kur'anai dubu goma ne da aka tarjama a cikin yaren kasar Holand za a rarraba ga musulmi a tsawon wata guda mai kamawa na miladiya kuma hatta wadada ba musulmi bag a mai bukata za a ba shi.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga jaridar hurriyet da ake bugawa a kasar Turkiya ya watsa rahoton cewa; kimanin kur'anai dubu goma ne da aka tarjama a cikin yaren kasar Holand za a rarraba ga musulmi a tsawon wata guda mai kamawa na miladiya kuma hatta wadada ba musulmi bag a mai bukata za a ba shi.ofishin da ke kula da addinai a kasar ta Holand ne tare da hadin guiwar hukumomi da kungiyoyin addini na birnin Lahe a dalilin wannan shekara da aka sanyawa sunan shekarar kur'ani a kasar Turkiya suka dauki wannan nauyi da jan aiki na raba kur'anai da aka tarjama da yaren wannan kasa ta holan kimanin dubu goma ga al'umma.

697602

captcha