Bangaren kasa da kasa; taro kan binciken tafsirin kur'ani na Imam Musa Sadre da za a fara a yau ashirin da tara ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shasiya da kuma kamfanin da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna tare da mu'assisar al'adu da bincike ta Imam Musa Sadre suka dauki nauyin gudanbarwa.