Bangaren kasa da kasa; a fitowarta karo na sha shida mujallar Al'ithad waltajdid da ke fitowa cikin harshen larabci a birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanon ta ware lamari da bincike na musamman kan fikihun da ke magana kan Hijabi a shari'ar Musulunci.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; a fitowarta karo na sha shida mujallar Al'ithad waltajdid da ke fitowa cikin harshen larabci a birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanon ta ware lamari da bincike na musamman kan fikihun da ke magana kan Hijabi a shari'ar Musulunci.ita dai wannan mujjala ta kumshi masana da manazarta irin su Haidar Hubullah ciyaman mujallar kuma manazarci dan kasar Labanon .
697951