Bangaren kasa da kasa; kimanin manazarta dam asana da kuma masu bincike talatin da biyar ne daga kasashen Labanon,Iraki,Koweiti, Suriya, Palasdinu, Bahrain,Aljeriya, Saudiya da kuma Masar a ranar duniya ta yafewa suka fitar da wani bayani da a cikinsa suka bukaci mabiya addini da su yafewa junansu.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar talbijin ta Rasid ya watsa rahoton cewa; kimanin manazarta dam asana da kuma masu bincike talatin da biyar ne daga kasashen Labanon,Iraki,Koweiti, Suriya, Palasdinu, Bahrain,Aljeriya, Saudiya da kuma Masar a ranar duniya ta yafewa suka fitar da wani bayani da a cikinsa suka bukaci mabiya addini da su yafewa junansu. Wannan kira yada da matukar muhimmanci gaya musamman idan aka yi la'akari da wannna lokaci da ake ciki na rikice-rikice da kuma yadda mabiya addinan abubuwa masu kima suka hada su da kuma koyarwa irin ta addinansu ta yafewa juna da hakuri da juna.
701710