Isa Ali Zade babban sakataren shirya gasar kur'ani karo na uku na kasa da kasa na kur'ani na yan jami'a musulmi a wata tattauanwa ne day a yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran dangane da wannan gasar da kuma yadda aka yi zabi da zabar wadanda za su halarci gasar ya bayyana cewa; a karo na uku na gasar karatun kur'ani ta yan jami'a musulmi da cewa; wakilan Iran a gasar kasa da kasa ta kur'ani ta jami'a an zabe su daga cikin wadanda suka yi fice a gasar yin zabi na hudu da ashirin da hudu na kasa a Iran da kuma za su halarci gasar tsakiyar watan Azar.
701879