Bangaren kasa da kasa; wadanda suka taka rawa da zama sahun gaba a gasar hardar kur'ani mai girma ta Seraleyon kuma an girmama da bas u kyautukan ne a jiya shidda ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da hadin guiwar kungiyoyin duniya na hardar kur'ani mai girma suka shirya.