Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga jaridar Albayan da ake bugawa a Hadeddiyar daular larabawaya watsa rahoton cewa; wadanda suka kirkiro da cibiyoyi da kungiyon kasa da akasa na Ahlul Kur'ani a ranar sha takwas ga watan azar na wannan shekara ce aka girmama su a wani buki na musamman da aka shirya a birnin Dubai babban birnin kasuwanci na hadeddiyar daular larabawa. An gudanar da bukin girma sun e a gaban dinbin mutane da wakilan kungiyoyi da cibiyoyi da suka halarci gurin wannan buki.
709941