Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; tawagar alkalai da yin alkalanci na gari ba tare da nuna bangaranci ba na taimakawa masu fafatawa da juna a gasar kur'ani da kara masu karfin guiwa da nuna iyakacin iyawar babu kasawa. Rashid Huseini Ali Alhamsi wakilin kasar Jodan a wajen harda da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta yan jami'a na kasashen musulmi kuma a wata tattaunawa ce day a yi da kamfanin dillancin labara na Ikna ya bayyana cewa; a tsagwaron gaskiya ta hakika alkalai na taka rawar gani wajen ingantawa ko akasin haka dangane da gasar karatun kur'ani.
711007