Bangaren kasa da kasa: mahalarta gasar karatun kur'ani da harda ta kasa da kasa ta yan jami'a wata babbar dam ace a tsakanin mahardata kur'ani domin sanin kawunansu da matsayinsu ta fuskar karatun kur'ani da kuma sanin sauran al'ummomin musulmi kuma su kara himma wajen samar da ci gaba ta fuskar karatun kur'ani a tsakaninsu.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; mahalarta gasar karatun kur'ani da harda ta kasa da kasa ta yan jami'a wata babbar dam ace a tsakanin mahardata kur'ani domin sanin kawunansu da matsayinsu ta fuskar karatun kur'ani da kuma sanin sauran al'ummomin musulmi kuma su kara himma wajen samar da ci gaba ta fuskar karatun kur'ani a tsakaninsu. Muhammad Tuhir makarancin kur'ani dan shekaru ashirin da bakwai kuma wakili daga kasar Indonosiya a gasar karatun kur'ani da harda ta kasa da kasa ta yan jami'a daga kasashen musulmi a wannan gasa karo na uku a wata tattaunawa day a yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya bayyana cewa;wannan wata dama da wata hanya ta fahimtar juna da sanayya da hakan wani babban abin koyi ne.
706955