IQNA

A Doha An Sayar Da Allon Kur'ani Da Wani Malamin Fasaha Dan Japon Ya Rubuta

10:20 - December 19, 2010
Lambar Labari: 2049476
Bangaren kasa da kasa;a ranar ashirin da biyar ga watan azar ne na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a birnin Doha na Hadeddiyar daular Larabawa aka sayar da wani allo na rubutun kur'ani da wani malamin ilimin fasaha dan kasar Japon ya yi a kan kudi dalar Amerika dubu Hamsin.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Japan Today ya watsa rahoton cewa; a ranar ashirin da biyar ga watan azar ne na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a birnin Doha na Hadeddiyar daular Larabawa aka sayar da wani allo na rubutun kur'ani da wani malamin ilimin fasaha dan kasar Japon ya yi a kan kudi dalar Amerika dubu Hamsin. Shi dai wannan malamin fasaha dan kasar Japon dan shekaru sattin da hudu malamin jami'a r Da'itu bunk yayi fice ta fuskar zane-zane da fasaha.


713386
captcha