Bangaren harkokin kur'ani:taron manema labarai dangane da yadda shiri da tsarin gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta yan jami'ar musulmi da za a fara gudanarwa a ranar sha daya ga watan dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya inda za a samu halartar shugabannin jami'o'I da malaman jami'o'I na lardin Khurasan.
Kamafanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; taron manema labarai dangane da yadda shiri da tsarin gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta yan jami'ar musulmi da za a fara gudanarwa a ranar sha daya ga watan dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya inda za a samu halartar shugabannin jami'o'I da malaman jami'o'I na lardin Khurasan. Isa Alizade shugaban komitin tsari da shirye-shiryen wannan gasar kasa da kasa ta karatun kur'ani ta yan jami'ar musulmi a wata tattaunwa da ta hada shi da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya bayyanacewaa wannan rana ta goma sha daya ga watan dai za a farad a misalin karfe goma na safe agogon kasar iran.
720010