Bangaren kasa da kasa: wasu daga cikin ma'abuta kafafen watsa labarai na Jamhuriyar Musulunci ta Iran takanas ta kano a ranar bakwai ga watan Dai sun ziyarci ofishin gidan talbijin na Almanar da ke birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanon inda suka ganata da tattaunawa da shugabannin wanna gidan talbijin.
Kamafanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; wasu daga cikin ma'abuta kafafen watsa labarai na Jamhuriyar Musulunci ta Iran takanas ta kano a ranar bakwai ga watan Dai sun ziyarci ofishin gidan talbijin na Almanar da ke birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanon inda suka ganata da tattaunawa da shugabannin wanna gidan talbijin.Wannan ziyara ce ta karfafa aiki da kusanci a tsakanin kafafen watsa labarai da kuma karawa juna Sali da fahimta .
720218