IQNA

An Gudanar Da Taron Nuna Goyon Bayan Al’ummar Gaza A Lazikiya

Bangaren al’adu, An gudanar da taruka na musamman domin nuna cikakaken goyon baya ga al’ummar Gaza da suke fuskantar danniya da zalunci daga yahudawan sahyuniya, wanda aka gudanar a garin lazikiya da ke kan iyakokin kasar Syria da haramtacciyar kasar Isra’ila.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya hbarta cewa, a wani bayani da yasamu daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Almadina da ake bugawa a kasar Saudiyya an bayyana cewa, a rana ta biyu da aka shiga mataki na karshe a gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasa kasa da kasa da ake gudanarwa a Saudiyya mutane talatin ne suka yi saura, inda suke karawa da juna a rana ta biyu da aka shiga mataki na karshe a gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasa kasa da kasa da ake gudanarwa a Saudiyya mutane talatin ne suka yi saura, inda suke karawa da juna a karshen gasar.
Bayanin ya ci gaba da cewa dukkanin mutanen talatin suna karawa da juna ne a bangarorin karatu da harda da kuma ilmin tajwidi gami da sauran ilmomin kur'ani da suka hada da tafsiri, gami da dalilan safkar ayoyi, wanda daga cikinsu ne za a zabi matakai na farako da na biyu da na uku.
Gasar dai tana samun halartar mutane daga sassa daban-daban na kasashen duniya, musamman ma kasashen musulmi da na larabawa, kuma an shiga kwanaki na 32 ne da fara gudanar da gasar.
721341