IQNA

Rassan Ilmomin Kur’ani Da Hadisi Sun Samu Karbuwa Ga Daliban jami’a

18:38 - January 13, 2011
Lambar Labari: 2063962
Bangaren ayyukan kur’ani mai tsarki, Shugaban sashen nazarin ilmomin kur’ani da hadisi ya bayyana cewa rassa ilimin kur’ani da hadisi sun samu karbuwa daga daruruwan dalibai da suka shiga jami’a a bana, lamarin da ke nuni da ci gaban da aka samu a bangaren shiga rassan addini a Iran.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ta hada shi da daya daga cikin manyan jami’an jami’ar kur’ani da hadisi ta kasar Iran ya bayyana cewa, shugaban sashen nazarin ilmomin kur’ani da hadisi ya bayyana cewa rassa ilimin kur’ani da hadisi sun samu karbuwa daga daruruwan dalibai da suka shiga jami’a a bana, lamarin da ke nuni da ci gaban da aka samu a bangaren shiga rassan addini a jamhuriyar musulunci.
Jami’in ya ci gaba da cewa babban abin da ya bayar da mamaki shi ne yadda daruruwan dalibai da suka kammala karatunsu na digirin farko a wasu rassa suka zabi bangarorin ilmomin kur’ani mai tsarki da hadisi a matsayin bangaren da za su yi karatunsu na digiri na biyu a nan gab.
Shugaban sashen nazarin ilmomin kur’ani da hadisi ya bayyana cewa rassa ilimin kur’ani da hadisi sun samu karbuwa daga daruruwan dalibai da suka shiga jami’a a bana, lamarin da ke nuni da ci gaban da aka samu a bangaren shiga rassan addini a kasar.
729470

captcha