IQNA

An Fara Gudanar Da Wani Taro Kan Karatun Kur’ani A Afirka Ta Kudu

20:02 - January 22, 2011
Lambar Labari: 2068780
Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da wani zaman taro kan hanyoyin koyon karatun kur’ani mai tsarki a birnin Cape Town na kasar Afirka ta kudu a yau, wanda cibiyar kula da ayyukan kur’ani ta kasar ta dauki nauyin gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ISESCO cewa, an fara gudanar da wani zaman taro kan hanyoyin koyon karatun kur’ani mai tsarki a birnin Cape Town na kasar Afirka ta kudu a yau, wanda cibiyar kula da ayyukan kur’ani ta kasar ta dauki nauyin gudanarwa a cikin wannan wata da muke da ciki.
Bayanin ya ci gaba da cewa harkar karatu da hardar kur’ani mai tsarki na samun aggarumin ci gaba a kasar Afirka ta kudu, musamman tun bayan kafa manyan cibiyoyi na mabiya addinin musulunci a manayan biranan kasar, da kuma yadda addinin muslunci ke ta kara samun karabuwa daga daga mutanen kasar, kum ayaddabaki musulmi suke zuwa kasar.
Fara gudanar da wani zaman taro kan hanyoyin koyon karatun kur’ani mai tsarki a birnin Cape Town na kasar Afirka ta kudu a yau, wanda cibiyar kula da ayyukan kur’ani ta kasar ta dauki nauyin gudanarwa, zai kwash tsawon kwanaki hudu ana aiwatarwa a birnin na Cape Town.
734243


captcha