Bangaren ilimi da tunani: Husein Div Salar mai kula da ofishin yada al'adun Jamhuriyar Musulunci a kasar Pilifine a lokacin wata ganawa day a yi da babban sakataren kungiyar Askaf na kasar ya bayyana cewa; tattaunwa ta fuskar addini da jaddada muhimmancin abubuwan da suka hada musulmi zai iya kawo karshe da hana cin fuskar da ake yiwa abubuwa masu kima da daraja na musulmin.
Kamfanin dillanbcin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Husein Div Salar mai kula da ofishin yada al'adun Jamhuriyar Musulunci a kasar Pilifine a lokacin wata ganawa day a yi da babban sakataren kungiyar Askaf na kasar ya bayyana cewa; tattaunwa ta fuskar addini da jaddada muhimmancin abubuwan da suka hada musulmi zai iya kawo karshe da hana cin fuskar da ake yiwa abubuwa masu kima da daraja na musulmin. A yau lokaci ya yi day a kamata musulmi a ko ina suke a dubniya da su fahimci irin makircin da ake kulla masu da kokarinn ganin a kawo rarrabuwa a tsakaninsu da kuma haddasa fitina a tsakaninsu da hakan zai kawom babban cikas a addininsu ko shakka babu.
734670