IQNA

An Gudanar Da Zaman Harda Da Karatun Kur'ani A Lardin Kuantan Na Malaisiya

Bangaren harkokin kur'ani: zaman harda da karatun kur'ani mai girma na kwanaki biyu a jami'ar Musulunci ta Sultan Hajj Ahmad Sha a lardin Kuantan na kasar Malaisiya.




Kamfanin dillanbcin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; zaman harda da karatun kur'ani mai girma na kwanaki biyu a jami'ar Musulunci ta Sultan Hajj Ahmad Sha a lardin Kuantan na kasar Malaisiya.Da misalin karfe takwas da rabi na agogon wannan kasa ne aka bude wannan zaman karatu da kuma ake rufe da misalin karfe biyar na yamma a ranar daya ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsioya inda mata da maza suka hallara.


734436