IQNA

Bangaren al'adu da fasaha: taron karawa juna sani kan juyin juya halin Musulunci na Iran da kuma irin nasarori da ci gaba da suka biyo baya ta fuskar ilimi da al'adu da ofishin yada al'adu na Iran a kasar Nigeria ya shirya.

Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna ne ya watsa rahoton cewa; taron karawa juna sani kan juyin juya halin Musulunci na Iran da kuma irin nasarori da ci gaba da suka biyo baya ta fuskar ilimi da al'adu da ofishin yada al'adu na Iran a kasar Nigeria ya shirya.Har ila yau a nuna wata kasuwar baje koli ta musamman dangane da abubuwan hannu da aka kera a kasar ta Iran bayan nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran da kuma za a ci gaba da nuna fina-finai na musamman kan nasarar juyin juya halin a kasar ta Iran.739342