IQNA

19:29 - February 02, 2011
Lambar Labari: 2074463
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da babban taro na tunawa da ranar wfatin manzon Allah (SAW) a birnin Najaf mai alfarma a kasar Iraki, wanda zai samu halartar dubban daruruwan masu ziyarar wurare masu tsarki da ke cikin birnin mai alfarma, taron dai zai gunada ne a gefen hubbaren Imam Ali (AS)Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na NUN cewa, za a gudanar da babban taro na tunawa da ranar wfatin manzon Allah (SAW) a birnin Najaf mai alfarma a kasar Iraki, wanda zai samu halartar dubban daruruwan masu ziyarar wurare masu tsarki da ke cikin birnin mai alfarma, taron dai zai gunada ne a gefen hubbaren Imam Ali (AS) da ke tsakiyar birnin.

Zaman taron tunawa da ranar wafatin manzo za a gudanar da shi ne gbe idan Allah ya kai mu, yanzu haka dubban mutane mazauna birnin sun shiga ayyuakn hidima ga masu gudanar da wadannan ayyuka na ziyara a wurare masu tsarki kamar yadda suka saba yi a kowace shekara, da kuma lokutan gudanar da taruka na raya lamarin iyalan gidan manzon Allah (SAW)

Bayanin ya ce za a gudanar da babban taro na tunawa da ranar wfatin manzon Allah (SAW) a birnin Najaf mai alfarma a kasar Iraki, wanda zai samu halartar dubban daruruwan masu ziyarar wurare masu tsarki da ke cikin birnin mai alfarma, taron dai zai gunada ne a gefen hubbaren Imam Ali (AS) kamar yadda aka saba.

740391

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: