Bangaren al'adu da fasaha:A wani taron manema labarai da ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci a Sudan ya shirya ya yi bayani dalla'a dalla kan abubuwa da shirye shirye na tsawon kwanaki goma na nasarar juyin juya halin Musulunci kuma wannan taron manema labarai an gudanar da shi ne a birnin Khartum fadar mulkin Sudan.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; A wani taron manema labarai da ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci a Sudan ya shirya ya yi bayani dalla'a dalla kan abubuwa da shirye shirye na tsawon kwanaki goma na nasarar juyin juya halin Musulunci kuma wannan taron manema labarai an gudanar da shi ne a birnin Khartum fadar mulkin Sudan.A wajan wannan taron manema labarai an samu halartar kungiyoyin musulmi da na zaman takewa da suka bayyana gamsuwarsu da wannan taron karawa juna ilimi da sani da ofishin yada al'adun Jamhuriyar Musulunci a Sudan ya shirya da kuma wannan makon al'adu.
742174