IQNA

An Gudanar Da Wani Zama Kan Wakokin Juyin Juya Halin Musulunci A Armenia

Bangaren al'adu da fasaha, an gudanar da wani zama na musamman kan wakokin juyin juya halin Musulunci a kasar Armenia, wanda masana adabin farisanci da malaman jami'a suka halarta, wanda aka gudanar a birnin Lazarian na kasar.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cibiyar raya al'adu da kuma ilimin Musulunci a kasar Iran an bayyana cewa, an gudanar da wani zama na musamman kan wakokin juyin juya halin Musulunci a kasar Armenia, wanda masana adabin farisanci da malaman jami'a suka halarta, wanda aka gudanar a birnin Lazarian na kasar ta Armenia.

Bayanin ya ci gaba da cewa karamin ofishin jakadancin jamhuriyar Musulunci ta ran a kasar Armenia shi ne ya dauki nauyin shirya gudanar da wannan zaman taro, wanda ya mayar da hanakali kan muhimmancin waka wajen zaburar da jama'a domin samar da sauyi kamar yadda ta kasance a juyin juya halin.

An gudanar da wanan zama na musammanne kan wakokin juyin juya halin Musulunci a kasar Armenia, wanda masana adabin farisanci da malaman jami'a suka rubuta, wanda aka gudanar a birnin Lazarian na kasar, wanda shi ne karon farko.

748186