IQNA

An Gudanar Da Taro Kan Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A kasar Ghana

Bangaren fikira da ilimi, An gudanar da wani taro kan juyin juya halin Musulunci na kasar Iran birnin Akra fadar mulkin kasar Ghana, tare da halartar malaman addinin muslunci da kuma masana gammi da jami'an gwamnatin kasar.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cibiyar raya al'adun musuunci ta kasar Iran an bayyana cewa, an gudanar da wani taro kan juyin juya halin Musulunci na kasar Iran birnin Akra fadar mulkin kasar Ghana, tare da halartar malaman addinin muslunci da kuma masana gammi da jami'an gwamnatin kasar ta Ghna.

Zaman taron ya mayar da hankali kan yin bahasi dangane da irin rawar da juyin juya halin muslunci a kasar Iran ya taka wajen fadakar da al'ummomin duniya kan muhimmanci tsayuwa kan dugaduginsu, tare da sammun cikakken ''yanci na siyasa da kuma addini.

An gudanar da wani taro kan juyin juya halin Musulunci na kasar Iran birnin Akra fadar mulkin kasar Ghana, tare da halartar malaman addinin muslunci da kuma masana gammi da jami'an gwamnati.

748955