IQNA

Bangaren al'adu da fasaha; a ranar litinin biyu ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a daidai lokacin tunawa da ranar zagayowar haifuwar fiyayyan halitta Muhammad dan Abdullahi tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarakaka an gudanar da taron burin tunawa da wannan rahama a huseiniyar Huserin Abad da ke yankin Husein Abad na garin Lakhunu na Indiya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a ranar litinin biyu ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a daidai lokacin tunawa da ranar zagayowar haifuwar fiyayyan halitta Muhammad dan Abdullahi tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarakaka an gudanar da taron burin tunawa da wannan rahama a huseiniyar Huserin Abad da ke yankin Husein Abad na garin Lakhunu na Indiya.A wajan wannan taron an gabatar da jawabai masu gamsarwa kan halayyar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa da kuma Imam Jafar Sadik (AS).

752132